IQNA

23:38 - April 14, 2021
Lambar Labari: 3485807
Tehran (IQNA) hudubar ranar Juma’a ta karshe ta watan Sha’aban tana dauke da abubuwa masu nuan babban matsayi da daraja ta watan ramadan.

Shugaban jami’ar Almustafa a yankin Asia ta tsakiya Hojjatol Islam Hatami ya bayyana cewa, hudubar ranar Juma’a ta karshe ta watan Sha’aban tana dauke da abubuwa masu nuan babban matsayi da daraja ta watan ramadan, wadda ya banbanta da sui dan aka kwatanta tare da sauran watanni.

3963639

 

Abubuwan Da Ya Shafa: watan ramadan ، daraja ، matsayi ، banbanta ، hudubar ، ،
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: