IQNA

Karatun Kur'ani Mai Natsar Da Zuciya Tare Da Sheikh Iddy Sha'aban Daga Tanzania

23:53 - April 27, 2021
Lambar Labari: 3485854
Tehran (IQNA) karatun kur'ani mai tsarki mai natsar da zuciya tare da Sheikh Iddy Sha'aban daga kasar Tanzania

Sheikh Iddy Sha'aban daga kasar Tanzania ya gabatar da karatun kur'ani daga surat A'ala da kyakkyawan sautinsa, kamar yadda za a iya saurare da kuma kallon karatun a bidiyon da ke kasa:

 

 

3967507

 

 

captcha