IQNA

Hotunan Masallacin Sahlah Daya Daga Cikin Masallatan Tarihi A Najaf

Tehran (IQNA) hotunan masallacin Sahlah daya daga cikin muhimman masallatai na tarihi a birnin Najaf na Iraki.

Wasu daga cikin hotunan masallacin Sahlah daya daga cikin muhimman masallatai na tarihi a birnin Najaf na Iraki, wanda yake tazarar kilo mita 10 daga hubbaren Imam Ali (AS)

 
Abubuwan Da Ya Shafa: hotuna ، masallaci ، mai kyau