IQNA

Tehran (IQNA) tsohon masallaci mara rufi da aka gina daruruwan shekaru da suka gabata a kasar Turkiya.
Tsohon masallaci mara rufi da ke yankin Caderga da ke tsakanin biranan Gumushane da Trabzon a kasar Turkiya, wanda aka gina shi shekaru 560 da suka gabata, yana daga cikin wurare masu daukar hankali a kasar.