Baki mazauna kasar Zambia sun gudanar da zaman da ake kira daren baki wato ranar Ashura da dare bayan kisan Imam Hussain (AS) da zuriyar manzon Allah (SAW) da yadda aka kama mata da kananan yara aka ci zarafinsu kafin tafiya da su zuwa Sham fadar Yazid Dan Mu'awiyya.