IQNA

Masallacin Sultan A Kasar Singapore

Tehran (IQNA) masallacin Sultan wuri ne na tarihi da ya shahara na musulmi a yankin Kampon Gelam a kasar Singapore.

Masallacin Sultan wuri ne na tarihi da ya shahara na musulmi a yankin Kampon Gelam a kasar Singapore wanda yake daukar hankulan masu yawon bude a kasar.