IQNA

Mai Fasahar Zane Dan Syria Na Shirin Fitar Da Kur'ani Mafi Girma Da Ya Rubuta A Kan Takarda

Tehran (IQNA) Muhammad Jalul mai fasahar zane ne wanda ya rubuta kur'ani mafi girma akan takarda.

Tashar Aljazeera ta bayarda rahoton cewa, Muhammad Jalul mai fasahar zane dan kasar Syria, wanda ya rubuta kur'ani mafi girma akan takarda, yana shirin fitar da kwafin kur'anin nasa a wani babban baje koli a kasar Hadaddiyar daular Larabawa.

 

4004676