iqna

IQNA

takarda
Shahararrun malaman duniyar Musulunci / 36
Kasancewar nassin kur’ani bai canza ba tun farko, wanda aka saukar wa Manzon Allah (SAW) zuwa yanzu, lamari ne da ya tabbata ga daukacin musulmi da masu bincike da dama. Sai dai malaman kur'ani sun yi amfani da bincikensu don nazarin tarihin rubuce-rubucen kur'ani na farko.
Lambar Labari: 3490211    Ranar Watsawa : 2023/11/27

Tehran (IQNA) Wani masani daga yankin Kashmir ya kafa sabon tarihi inda ya rubuta kur’ani mai tsarki gaba daya a kan takarda mai tsayin mita 500 da fadin inci 14.5.
Lambar Labari: 3487533    Ranar Watsawa : 2022/07/11

Tehran (IQNA) Muhammad Jalul mai fasahar zane ne wanda ya rubuta kur'ani mafi girma akan takarda .
Lambar Labari: 3486431    Ranar Watsawa : 2021/10/16