IQNA

Ayatollah Sheikh Taskhiri Ya Bayar Da Gudunmawa Domin Samun Hadin Kai Tsakanin Musulmi

Tehran (IQNA) Ayatollah Muhammad Ali Taskhiri ya bayar da gudunmawa domin ganin an samu hadin kai tsakanin al'ummar musulmi.

Marigayi Ayatollah Muhammad Ali Taskhiri ya bayar da gudunmawa domin ganin an samu hadin kai tsakanin al'ummar musulmi a duniya, ta hanyoyi daban-daban, da hakan ya hada da bayanansa da kuma rubuce-ruben da ya yi masu tarin yawa.