Tehran (IQNA) karatun kur'ani mai tsarki a hubbaren Imam Hussain (AS) a lokacin Maulidin manzon Allah (SAW)

Fitaccen makarancin kur'ani dan kasar Iraki Usama Karbala'i ya gabatar da karatun ayoyi masu albarka a cikin surat Ahzab daga aya ta 40 zuwa 45.