IQNA

16:32 - November 05, 2021
Lambar Labari: 3486515
Tehran (IQNA) An gudanar da taro mai taken Haɗin kan Al'ummar Manzon Allah (SAW) a yankin Kashmir.

Taron mai taken "Haɗin kan Al'ummar Manzon Allah (SAW) ya gudana ne a yankin Kashmir tare da halartar gungun malaman Shi'a da Sunna.

A ranar Laraba da t gabata ce 4 ga watan Nuwamba aka gudanar da taron hadin kan al'ummar manzon Allah (SAW) a yankin Shalimar na Srinagar da ke Kashmir.
 
Majalisar Malamai ta yankin Kashmir ce ta dauki nauyin gudanar da taron, inda aka kammala da addu’ar samun hadin kai al'ummar musulmi baki daya.
 

برگزاری کنفرانس وحدت امت میراث پیامبر (ص) در کشمیر

برگزاری کنفرانس وحدت امت میراث پیامبر (ص) در کشمیر

برگزاری کنفرانس وحدت امت میراث پیامبر (ص) در کشمیر

4010702

 

Abubuwan Da Ya Shafa: ، ، ، ،
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: