IQNA

Masallaci Da Aka Gina Shekaru 800 Da Sugabata Da Itace A Turkiya

Tehran (IQNA) masallacin Gogceli masallaci ne da aka gina shi tun kimanin shekaru 800 da suka gabata da itace.

Wannan shi ne masallacin Gogceli masallaci ne da aka gina shi a kasar Turkiya tun kimanin shekaru 800 da suka gabata da itace, ba tare da yin amfani da kusa ba.

 
 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: masallaci ، itace ، kasar Turkiya ، shekaru ، masallacin Gogceli