A daidai lokacin da ake murnar shigar yanayi na bazara da damina, babban makaranci dan kasar Labanon Youssef Younis ya karanta nassosi masu dadi daga ayoyi masu tsarki na kalmar wahayi a kan abin da ya shafi ni’imomin Allah madaukakin sarki a sama da kasa da tashin matattu.
Babban makaranci dan kasar Labanon Youssef Younis, ya gabatar da karatun ayoyi masu albarka ga masu suraron kur'ani daga surorin Baqarah da Rom da Hadid da Nuhu ga masu sauraro.