IQNA

Buga na farko na gasar Alqur'ani mai tsarki

Tehran (IQNA) - An kammala gasar kasa da kasa ta farko na wakilan wuraren ibada a Karbala na kasar Iraki a yau Talata.
Cibiyar Darul-Qur'ani mai alaka da Astan (ma'ajiya) na Imam Husaini (AS) ce ta shirya taron tare da wakilai daga kasashen Iraki, Masar, Siriya, Labanan, Iran, da Afganistan.