Domin ganin an fara zaman makoki na watan Muharram, an sauya tutocin kubabban Masallacin Sayyid Masoumeh da Masallacin Jamkaran da ke birnin Qum.