IQNA

Baje kolin kur'ani mai tarihi a Tanzaniya ya samu karbuwa

16:56 - August 14, 2022
Lambar Labari: 3487686
Tehran (IQNA) Baje kolin kur'ani na tarihi da rubuce-rubuce na kasar Maroko a birnin Dar es Salaam na kasar Tanzaniya ya samu karbuwa daga masu sha'awa da 'yan kasar Tanzaniya.

Kamar yadda kamfanin dillancin labaran Iqna ya ruwaito; An gudanar da wannan baje kolin ne a karo na uku na gasar haddar kur'ani mai tsarki na cibiyar "Mohammed Sades" na masanan Afirka da ke Tanzaniya, kuma ana ci gaba da gudanar da gasar har zuwa yau 14 ga watan Agusta.

 

 

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: baje koli ، samu karbuwa ، Tanzaniya ، cibiya ، Afirka
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
captcha