IQNA

Taron Bikin girmama Abu Ali Ibn Sina a Hamedan

Tehran (IQNA) Taron tunawa da Sheikh Al-Raees Abu Ali Sina, masanin falsafa, likitan karni na 4 bayan hijira.

An gudanar da taron tunawa da Sheikh Al-Raees Abu Ali Sina, masanin falsafa, likitan karni na 4 bayan hijira, a ranar farko ta Shahrivar kusa da kabarin wannan babban masanin kimiyar duniyar Musulunci a birnin Hamedan.

Ana kiran sunansa da Avicenna a cikin harsunan Latin. Ya haddace Alqur'ani yana dan shekara 10.