IQNA

Masu hidima a yayin Tattakin Ziyarar Arbaeen A Cikin Hotuna (2)

Tehran (IQNA) ana ci gaba da gudanar da tattakin na ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS).

Miliyoyin masoya ahlul bait ne suke ci gaba da gudanar da tattakin ziyarar arbaeen na Imam Hussain a cikin kasar Iraki domin halartar taron arba'in birnin Karbala.