IQNA

Haramin Karbala A Lokacin Arbaeen

KARBALA (IQNA) – Haramin Imam Husaini (AS) da Sayyid Abbas (AS) sun karbi bakuncin dubban maziyarta  a jajibirin Arbaeen

Haramin Imam Husaini (AS) da Sayyid Abbas (AS) sun karbi bakuncin dubban maziyarta  a jajibirin Arbaeen da ke cika kwanaki 40 da shahadar Imam Husaini (AS) da sahabbansa.