IQNA

Ganawar da shugaban kungiyar malaman gwagwarmaya da Sayyid Nasrallah

19:56 - September 24, 2022
Lambar Labari: 3487906
Tehran (IQNA) A yau ne shugaban kungiyar malaman gwagwarmaya ta kasa da kasa ya gana da babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon.

 Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Al Ahed cewa, Sheikh Maher Hammoud shugaban kungiyar malaman gwagwarmaya ta kasa da kasa ya gana tare da tattaunawa da Sayyid Hassan Nasrallah, babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon.

A cewar wannan rahoto, a wannan taro an tattauna halin da ake ciki da kuma sabbin abubuwan da ke faruwa a kasar Labanon da kuma yankin.

 

 

4087808

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: malaman ، faruwa ، tattauna ، sadarwa ، babban sakataren
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
captcha