IQNA - Kocin Manchester City Pep Guardiola ya ce a jawabin da ya yi na nuna goyon baya ga al'ummar Gaza a wurin bikin karrama shi na digirin girmamawa daga jami'ar Manchester: "Abin da muke gani a Gaza yana da zafi sosai, yana cutar da rayuwata gaba daya."
Lambar Labari: 3493396 Ranar Watsawa : 2025/06/10
IQNA - Mata da malaman jami'o'in kasar Iraki sun bayyana irin rawar da mata suka taka a waki'ar Karbala da kuma matsayin Sayyida Zainab (AS) a matsayin abin koyi.
Lambar Labari: 3491721 Ranar Watsawa : 2024/08/19
Tehran (IQNA) A yau ne shugaban kungiyar malaman gwagwarmaya ta kasa da kasa ya gana da babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon.
Lambar Labari: 3487906 Ranar Watsawa : 2022/09/24
Tehran (IQNA) Sakatare Janar na kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hassan Nasrallah ya musanta kasancewar wani soja ko kwararre a cikin harkar a Ukraine.
Lambar Labari: 3487071 Ranar Watsawa : 2022/03/19
Bangaren kasa da kasa, mahukuntan Saudiyya sun hana ‘yan kasa Yemen da suke zaune a kasar yin karatu a makarantun gwamnati.
Lambar Labari: 3482965 Ranar Watsawa : 2018/09/08
Bangaren kasa da kasa, Ahmad Ali Sulaiman masani kan harkokin sadarwa a kasar Masar ya bayyana cewa babban abin da ya kamata a yi domin rage yaduwar akidar ta’addanci shi ne katse layukansu na internet.
Lambar Labari: 3482437 Ranar Watsawa : 2018/02/27
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinan muslunci da kiristanci a birnin New bury sun gudanar da taro na hadin kai a tsakaninsu.
Lambar Labari: 3480892 Ranar Watsawa : 2016/10/30