IQNA

Gyaran Hubbaren Sayyida Zainab (AS)

Tehran (IQNA) an kammala aikin kera sabbin kayayyakin da ke cikin hubbaren Sayyida Zainab (AS)

An kammala aikin kera sabbin kayayyakin da ke cikin hubbaren Sayyida Zainab a kasar Iraki, an kuma dauki kayan da jirgi zuwa hubbarenta da ke birnin Damascus na kasar Syria, inda ake ci gaba da aikin sanya su.