Masallacin wanda ke da tazarar kilomita shida daga gabashin birnin Qum, yana samun maziyarta daga dukkan sassan kasar Iran da ma sauran kasashe.
An gina Jamkaran ne a shekara ta 1003 Miladiyya wanda malami Hassan Bin Maslah ya gina shi.