IQNA

Masallacin Putra na Malaysia a cikin  Hotuna

KUALA LUMPUR (IQNA) – kalar ruwan hoda na musamman ta kebanci  gine-gine a Masallacin Putra da ke a babban birnin Kuala Lumpur na Malaysia.

An yi kwangilar shi a kusa da tafkin Putrajaya a cikin yanki mai fadin hectare daya. An fara gina masallacin Putra ne a shekarar 1997 kuma ya dauki tsawon shekaru uku har zuwa 1999. An nada Putra ne domin girmama firaministan Malaysia na farko, Tunku Abdul Rahman Putra Al-Haj.