IQNA

An Gudanar Da Taro Na 'Yan Matan Juyin Musulunci A Tehran

Tehran (IQNA) A jiya Alhamis ne aka gudanar da babban taron 'yan mata juyin juya halin Musulunci a Tehran .

An gudanar da babban taron 'yan mata juyin juya halin Musulunci a filin wasa na Shahidai Shiroudi da ke birnin Tehran na maulidin Sayyida Zeynab (SA).