IQNA

Fitaccen Tsohon Dan wasan Liverpool na Sauraren Karatun Kur’ani Mai Tsarki

14:42 - December 06, 2022
Lambar Labari: 3488290
Wani faifan bidiyo na yawo a kafafen sada zumunta wanda ke nuna tsohon dan wasan Liverpool yana sauraron kur’ani mai tsarki.

Kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Al-Alam cewa, faifan bidiyo na tsohon dan wasan Liverpool Ian Rush yana yawo, wanda ke nuna shi yana sauraron karatun ayoyin kur’ani mai tsarki.

Ian Rush ya tafi Qatar don kallon wasannin kwallon kafa na duniya.

 

 

 

4104806

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
captcha