A ranar 11 ga watan Fabrairu aka gudanar da jerin gwano a Iran cikin Hotuna
Tehran (IQNA) – Jama’a a fadin biranen kasar Iran sun fito kan tituna a yau Asabar 11 ga Fabrairu, 2023, domin tunawa da cika shekaru 44 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci.
Jama’a a fadin biranen kasar Iran sun fito kan tituna a yau Asabar 11 ga Fabrairu, 2023, domin tunawa da cika shekaru 44 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci.