IQNA

Ranar Karshen Gasar Kur'ani ta duniya a Iran karo na 39

Tehran (IQNA) ranar karshe ta gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 39 na kasar Iran a birnin Tehran.

An gudanar da zaman ranar karshe ta gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 39 na kasar Iran a ranar Talata a birnin Tehran na mata da na maza. A ranar 22 ga watan Fabrairu ne aka gudanar da bikin rufe taron.