An Gudanar Da karatun Da’irar Al-Qur'ani A Masallacin Sayyidina Abbas
Tehran (IQNA) - An gudanar da da'irar kur'ani a ranar Juma'a 3 ga Maris, 2023, a hubbaren Sayyid Abbas da ke Karbala
A ranar Juma'a 3 ga Maris, 2023, aka gudanar da da'irar kur'ania hubbaren Sayyid Abbas da ke Karbala tare da halartar manya-manyan lardunan Iraki da dama da kuma maziyarta da dama.