Shirye-shiryen baje kolin kur'ani na Tehran karo na 30
Tehran (IQNA) – Ana ci gaba da shirye-shiryen baje kolin kur’ani mai tsarki karo na 30 na kasa da kasa a Tehran
Ana ci gaba da shirye-shiryen baje kolin kur’ani mai tsarki karo na 30 na kasa da kasa a Tehran, wanda za a bude a hukumance a ranar 1 ga Afrilu, 2023.