IQNA

Sallar Jama'i A Watan Ramadan Mai Albarka

Tehran (IQNA) – Musulman duniya suna bayar da muhimmanci sosai wajen halartar sallar jam’i a wannan wata na Ramadan.

Musulmi a ko’ina cikin fadin duniya suna bayar da muhimmanci sosai wajen halartar sallar jam’i a wannan wata na Ramadan mai alfarma, da nuna hadin kai, soyayya da tausayawa irin ta Musulunci.