IQNA

Ramadan 2023: Musulmai sun ci gaba da Ibada a Rabin Watan Azumi

Tehran (IQNA) – Wani rahoton hoto da kamfanin dillancin labaran Reuters ya bayar ya nuna yadda musulmin duniya ke gudanar da bukukuwan ibada a rabin na biyu na watan Ramadan na wannan shekara.

Wani rahoton hoto da kamfanin dillancin labaran Reuters ya bayar ya nuna yadda musulmin duniya ke gudanar da bukukuwan ibada a rabin na biyu na watan Ramadan na wannan shekara.