IQNA

Miyan Heseki Sultan Mai Tarihi a Al-Quds

TEHRAN (IQNA) - Heseki Sultan Imrat ya assasa wannan aiki  a cikin shekarar 1552 a cikin Quds da Reoxelana a lokacin daular Usmaniyya, har yanzu bisa wannan ana ciyar da matalauta a cikin unguwanni.

Heseki Sultan Imrat ya assasa wannan aiki  a cikin shekarar 1552 a cikin Quds da Reoxelana a lokacin daular Usmaniyya, har yanzu bisa wannan ana ciyar da matalauta a cikin unguwanni. Yawan abincin da ake bayarwa yana karuwa a cikin watan Ramadan mai albarka.