IQNA

Abubuwa biyar masu dawwama daga “Mohammed Halil”

Tehran (IQNA) Daya daga cikin muhimman manufofin IQNA shi ne watsa abubuwan da suka shafi ilimi da kuma inganta ayyuka da suka shafi karatun Alqur'ani ga masu bibiyarmu.

Don haka ne ake gabatar da mafi kyawu kuma mafi shahara a cikin karatun fitaccen malamai makaranta kur’ani a duniyar musulunci,  wadanda suka dace da koyi ga sauran masu karatu.

A cikin kashi na arba'in da tara, za a ji wasu karatuttukan da ba za a manta da su ba na Farfesa "Mohammed Halil".

 

 

 

4134534