Tehran (IQNA) – An fara girbin wardi na damask a gonaki a gundumar Savojbolagh, lardin Alborz da ke arewacin kasar Iran, kuma za a ci gaba da samun girbi har zuwa farkon watan Yuni.
An fara girbin wardi na damask a gonaki a gundumar Savojbolagh, lardin Alborz da ke arewacin kasar Iran, kuma za a ci gaba da samun girbi har zuwa farkon watan Yuni.