IQNA

Makarancin Kur’ani dan Iraki Al-Karbalaei yana karatun Al-Qur'ani a gaban Malaman Masar

TEHRAN (IQNA) – Osama al-Karbala’i sanannen malamin kur’ani ne na kasar Iraqi kuma qari na haramin Imam Husaini (AS) da ke Karbala.

Kwanan nan ya karanta Aya ta 81 da ta 82 a cikin suratul Isra’i a gaban manya-manyan kur’ani na Masar, ciki har da Abdul Fattah Taruti.

Ga hotunan karatun nasa: