IQNA

Koyarwar Al-Qur'ani a birnin Najaf

Tawaga daga cibiyar kula da harkokin kur'ani ta Astan (mai kula da) na Haramin Abbas (AS) sun ziyarci darussan kur'ani da ake gudanarwa a birnin Najaf

Tawaga daga cibiyar kula da harkokin kur'ani ta Astan (mai kula da) na Haramin Abbas (AS) sun ziyarci darussan kur'ani da ake gudanarwa a birnin Najaf domin tantance ci gaban da daliban suka samu.