A lokacin da aka fara bazara wasu masallatai a Gaza sun fara gudanar da darussa na kur’ani iri-iri ga daliban.
A lokacin da aka fara bazara wasu masallatai a Gaza sun fara gudanar da darussa na kur’ani iri-iri ga daliban. Hotuna masu zuwa, waɗanda aka ɗauka a watan Yuni 2023, suna nuna zaman irin waɗannan darussa a Masallacin Taqwa.