IQNA

Karatun Mahmoud Shahat Anwar na karshe daga ayar Hajji

Mahmoud Shahat Anwar matashin kuma fitaccen makaranci a kasar Masar ya karanta aya ta 17 a cikin suratul Baqarah game da aikin hajji

Mahmoud Shahat Anwar matashin kuma fitaccen makaranci a kasar Masar ya karanta aya ta 17 a cikin suratul Baqarah game da aikin hajji a wani sabon karatu a kauyen "Tawfiqiyyah" da ke garin "Itai al-Barood" a lardin Behira a Masar.

 

 

 

4150122