An kammala gasar kur'ani ta kasa da kasa ta Karbala
Karbala (IQNA) A ranar Alhamis 13 ga watan Yuli ne aka gudanar da bikin rufe gasar kur’ani mai tsarki da kuma bayar da kyautuka ga wadanda suka yi nasara a gasar kur’ani mai tsarki a farfajiyar Haramin Hosseini da ke birnin Karbala.