Karatun suratul Fatir daga kungiyar matasan Tasnim
Tehran (IQNA) Matasan kungiyar Tasnim na rera waka da yabo sun karanto ayar suratu Mubarakah Fatir.
Matasan kungiyar mawaka da yabo sun karanta aya ta 26-28 a cikin suratul Fatir. Wannan karatun ya samo asali ne daga wani bangare na kyawawan karatun wadannan ayoyi na malam Shahat Anwar.