IQNA

Miliyoyin mutane sun yi tururuwa zuwa Karbala domin tarukan juyayi na Muharram

KARBALA (IQNA) – Miliyoyin al’ummar kasar Iraki da wasu kasashe ne suka hallara a Karbala domin nuna alhinin shahadar Imam Husaini (AS) da sahabbansa.