Al'ummar kasar Iran sun gudanar da juyayin shahadar Imam Husaini a ranar Ashura
Tehran (IQNA) – A ranar Juma’ar da ta gabata ce al’ummar Iran daga sassa daban-daban suka gudanar da jerin gwano na tunawa da shahadar Imam Husaini (AS) da sahabbansa a wakiar Karbala na shekara ta 680 miladiyya.