IQNA

Muharram 2023: Tattakin Makoki a Kashmir

SRINAGAR (IQNA) – Dubun dubatar jama’a a yankin Jammu da Kashmir ne suka halarci jerin gwano da aka gudanar domin girmama Imam Husaini (AS) da sahabbansa.