IQNA

Taron Al-Qur'ani Na Musamman Ya Tara Mahalarta 1471 A Gaza

GAZA (IQNA) – A cikin shirin kur’ani mai tsarki a Gaza, ma’abota haddar kur’ani maza da mata 1471 ne suka hallara a wani masallaci a ranar 15 ga watan Agusta, 2023, don karanta littafin mai tsarki, tsarin da aka fi sani da Khatm kur’ani.