IQNA

Gasar kur’ani ta duniya a Malaysia karo na 63 a cikin Hotuna (1)

Kuala Lumpur (IQNA) – An fara gudanar da taron karatun kur’ani na kasa da kasa na Malaysia karo na 63 a ranar Asabar a babban birnin kasar.