IQNA

Karatun suratul Shuara da muryar Manshawi

Tehran (IQNA) Za ku ji karatun aya ta 227 a cikin suratul Shuara da muryar Mohammad Sadik Manshawi, a shirin karatu na manyan makarantan duniya musulmi.