An Nuna Masallatan Gaza A Harin Isra'ila: Gidan Hoto
GAZA (IQNA) Tun bayan fara kai hare-hare ta sama a zirin Gaza a ranar 7 ga watan Oktoba, gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta yi ruwan bama-bamai tare da lalata wasu masallatai bakwai a yankin da aka yi wa kawanya.