IQNA

Kyautar Da Ta Kawo Canji A Tunanin Shaikh Zakzaky

Tehran (IQNA) – Jagoran Harka Islamiyya a Najeriya Sheikh Ibrahim Zakzaky ya yi magana kan wata kyauta ta musamman da kuma taron da ya yi matukar tasiri a kansa shekaru kusan 44 da suka gabata.​