IQNA

Yahudawan Iran sun yi Allawadai da laifukan yakin Isra’ila

Tehran (IQNA) A ranar Lahadi ne wasu yahudawa mazauna birnin Shiraz na kudancin kasar Iran suka gudanar da wani taro a majami'ar Rabizadeh, inda suka bayyana kyamarsu kan laifukan dabbanci na gwamnatin sahyoniyawan tare da nuna goyon bayansu ga al'ummar Palastinu da ake zalunta.